Bukatar Ceto Mata Daga Fadawa Mummunar Hanya A Yayin da Suka Fada Kangin Rayuwa
Irin wadannan ‘yan mata – ko da ba su da niyyar lalacewa – halin da suka fada yana barazana ga rayuwarsu. Idan ba a kawo dauki ba, bata gari za su ci gaba da amfani da wannan dama wajen lalata su. Wannan ba labari ne na nesa ba. Wadannan marayu ne mata, wadanda mahaifiyarsu ta […]
Bukatar Ceto Mata Daga Fadawa Mummunar Hanya A Yayin da Suka Fada Kangin Rayuwa Read More »
